Author: Debo Richards

Littafi Game da Addu'a

Tab Article

Littafi ne na iyali wanda ke magana game da tasirin addu’a. Haka kuma yana ba da tabbacin amincin Allah ga waɗanda suke ƙaunarSa. Zababbun nassoshin Littafi Mai Tsarki suna ƙarfafa fata ga mai karatu. Tare da Allah, komai zai yiwu. Gwada Shi ka gani da idonka. Allah ya ba ka haske yayin karatun.

RELATED BOOKS

Our Partners